TALLAFIN KARATU HAR KA/KI GAMA A KASAR SAUDIYYA
Za a rufe nema a ranar 31 ga watan Janairu 2022.

Ina masu sha'awar karatu a kasar Saudiyya ga wata dama ta samu tallafin karatu matakin digiri na biyu (MSC)
Za a rufe nema a ranar 31 ga watan Janairu 2022.
https://forms.qu.edu.sa/coc/cocgrad/