KARATUN LITTAFIN ARBA'UNA (40) HADITH

TARE DA: SHEIK JA'AFAR (RAHIMAHULLAH)

KARATUN LITTAFIN ARBA'UNA (40) HADITH
:
FILE: 01 40 HADITH.mp3
SIZE: 12.11 MB
 
FILE: 02 40 HADITH.mp3
SIZE: 6.79 MB
 
FILE: 03 40 HADITH.mp3
SIZE: 0.86 MB
 
FILE: 04 40 HADITH.mp3
SIZE: 2.83 MB
 
FILE: 05 40 HADITH.mp3
SIZE: 2.44 MB
 
FILE: 06 40 HADITH.mp3
SIZE: 3.30 MB
 
FILE: 07 40 HADITH.mp3
SIZE: 1.91 MB
 
FILE: 08 40 HADITH.mp3
SIZE: 1.57 MB
 
FILE: 09 40 HADITH.mp3
SIZE: 2.39 MB
 
FILE: 10 40 HADITH.mp3
SIZE: 3.54 MB
 
FILE: 11 40 HADITH.mp3
SIZE: 0.76 MB
 
FILE: 12 40 HADITH.mp3
SIZE: 0.39 MB
 
FILE: 13 40 HADITH.mp3
SIZE: 0.54 MB
 
FILE: 14 40 HADITH.mp3
SIZE: 1.02 MB
 
FILE: 15 40 HADITH.mp3
SIZE: 0.95 MB
 
FILE: 16 40 HADITH.mp3
SIZE: 1.02 MB
 
FILE: 17 40 HADITH.mp3
SIZE: 1.44 MB
 
FILE: 18 40 HADITH.mp3
SIZE: 2.62 MB
 
FILE: 19 40 HADITH.mp3
SIZE: 3.22 MB
 
FILE: 20 40 HADITH.mp3
SIZE: 1.08 MB
 
FILE: 21 40 HADITH.mp3
SIZE: 0.53 MB
 
FILE: 22 40 HADITH.mp3
SIZE: 0.65 MB
 
FILE: 23 40 HADITH.mp3
SIZE: 2.00 MB
 
FILE: 24 40 HADITH.mp3
SIZE: 3.31 MB
 
FILE: 25 40 HADITH.mp3
SIZE: 1.72 MB
 
FILE: 26 40 HADITH.mp3
SIZE: 3.24 MB
 
FILE: 27 40 HADITH.mp3
SIZE: 1.00 MB
 
FILE: 28 40 HADITH.mp3
SIZE: 1.87 MB
 
FILE: 29 40 HADITH.mp3
SIZE: 3.02 MB
 
FILE: 30 40 HADITH.mp3
SIZE: 0.37 MB
 
FILE: 31 40 HADITH.mp3
SIZE: 0.90 MB
 
FILE: 32 40 HADITH.mp3
SIZE: 0.30 MB
 
FILE: 33 40 HADITH.mp3
SIZE: 0.68 MB
 
FILE: 34 40 HADITH.mp3
SIZE: 1.16 MB
 
FILE: 35 40 HADITH.mp3
SIZE: 3.63 MB
 
FILE: 36 40 HADITH.mp3
SIZE: 1.14 MB
 
FILE: 37 40 HADITH.mp3
SIZE: 2.03 MB
 
FILE: 38 40 HADITH.mp3
SIZE: 1.59 MB
 
FILE: 39 40 HADITH.mp3
SIZE: 1.03 MB
 
FILE: 40 40 HADITH.mp3
SIZE: 0.57 MB
 
FILE: 41 40 HADITH.mp3
SIZE: 0.49 MB
 
FILE: 42 40 HADITH.mp3
SIZE: 0.37 MB
 
FILE: 43 40 HADITH.mp3
SIZE: 0.56 MB
 
FILE: 44 40 HADITH.mp3
SIZE: 0.92 MB
 
FILE: 45 40 HADITH.mp3
SIZE: 1.48 MB
 
FILE: 46 40 HADITH.mp3
SIZE: 0.78 MB
 
FILE: 47 40 HADITH.mp3
SIZE: 0.44 MB
 
FILE: 48 40 HADITH.mp3
SIZE: 0.67 MB
 
FILE: 49 40 HADITH.mp3
SIZE: 0.17 MB
 

TAKAITACCEN TARIHIM MARIGAYI MALAM JA'AFAR 

Marigayi Malam Ja'afar Mahmud Adam (an haife shi ne shabiyu (12) gawatan Fabrairu a shekarar 1960. Ya bar duniya 13 gawatan Afrilun shekarar 2007).

Haifaffen garin Daura ne ta jahar Katsina amma ya girma a birnin Kano.Ya rasu ne sanadiyar harbin bindiga da wasu da ba a san ko su waye ba, sun harbe shi a lokacin da yake sallar Asubahi a masallaci a garin Kano a Unguwar Dorayi, Malamin Addinin Musulunci ne, Ahlus-Sunnah ma'ana: mabiyin kungiyar Jama'atu Izalatul Bid'ah Wa Ikamatus Sunnah Izala ne a Najeriya kungiyar Addinin Musulunci da take kokarin Kawar da Bidi'a (wato ibadun da basu da tushe a Musulunci) da tabbatar da Sunnah, wanda babban cibiyan kungiyar ta ke a Abuja.

Bayan haka ya kasance mallamin Tafsirin Al-Kur'ani mai girma. Sannan za'a iya cewa shi ne jagoran salafawa-sunni ta Najeriya.

Allah SWT ya jikan malam da gafara. Aameen!

Nature