HUKUNCIN YIN SHARA DA DADDARE

.ﻭﻋﻠﻴﻜﻢ ﺍﻟﺴﻼﻡ ﻭﺭﺣﻤﺔ ﺍﻟﻠﻪ  ﺍﻟﺤﻤﺪ ﻟﻠﻪ ﺭﺏ ﺍﻟﻌﺎﻟﻤﻴﻦ ، ﻭﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻰ ﺳﻴﺪﻧﺎ ﻣﺤﻤﺪ ﻭﻋﻠﻰ ﺁﻟﻪ ﻭﺻﺤﺒﻪ ﺃﺟﻤﻌﻴﻦ، ﻭﺑﺎﻟﻠﻪ ﺍﻟﺘﻮﻓﻴﻖ 

HUKUNCIN YIN SHARA DA DADDARE

HUKUNCIN SHARA DA DADDARE

TAMBAYA:
Assalamualaykum warahmatullah wabarakatuhu malam tambaya ta anan shine Wai Babu kyau sharan daki da dare? Malam chamfine ne ko ba chanfi bane?
AMSA:

.ﻭﻋﻠﻴﻜﻢ ﺍﻟﺴﻼﻡ ﻭﺭﺣﻤﺔ ﺍﻟﻠﻪ 
ﺍﻟﺤﻤﺪ ﻟﻠﻪ ﺭﺏ ﺍﻟﻌﺎﻟﻤﻴﻦ ، ﻭﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻰ ﺳﻴﺪﻧﺎ ﻣﺤﻤﺪ ﻭﻋﻠﻰ ﺁﻟﻪ ﻭﺻﺤﺒﻪ ﺃﺟﻤﻌﻴﻦ، ﻭﺑﺎﻟﻠﻪ ﺍﻟﺘﻮﻓﻴﻖ 

Babu laifi yin shara da daddare, masu cewa yin hakan babu kyau, sun yarda da chamfi ne. Kuma shi chamfi shirka ne kamar yadda Manzon Allah ﷺ ya fada cewa:

ﺍﻟﻄﻴﺮﺓ ﺷﺮﻙ

Chamfi shirka ne.
(Tirmizi, 1614. Abu Dawuda, 3910. Ibn Majah, 3538)
Albany ya inganta shi a sahih abi Dawuda

Mai Neman Karin bayani ya duba wadannan littafai

  • Al-Qawl al-Mufeed Sharh Kitaab al-Tawheed, Mujalladi na 2 shafi na 39-41).

  • Majmoo’ Fataawa na Shaykh Ibn ‘Uthaymeen, Mujalladi na 9 shafi na 515-516).

  • Fath al-Baari, Mujalladi na 10 shafi na 213-215).

  • Miftaah Daarul Sa’aadah, Mujalladi na 3 shafi 231-232).

  • Miftaah Daarul Sa’aadah, Mujalladi na 2 shafi na 241-247).

  • Fataawa al-Lajnah al-Daa’imah, Mujalladi na 18 shafi na 114).

  • Al-Tamheed, Mujalladi na 24 shafi na 195).

  • I’aanah al-Mustafeed Sharh Kitaab al-Tawheed, Mujalladi na 2 shafi na 14).

ﻭﺍﻟﻠﻪ ﺃﻋﻠﻢ 

Nature