TSARIN TALLAFIN CORONA (DAWAKIN TOFA L.G)

LAMBABOBIN  DA  ZAA SA DON YIN RIJISTA

TSARIN TALLAFIN CORONA (DAWAKIN TOFA L.G)

DAWAKIN TOFA LOCAL GOVERNMENT - KANO

YADDA ZA AYI RIGISTA TSARIN TALLAFIN (CORONA)

  1. Danna *969* xxx # ( wajan XXX sai asa lambar unguwar) sai ka dan jira.
  2. Zai fito da (welcome to FG RRR, SELECT YOUR GENDER AND CONTINUE) zabi jinsin ka mace ko namiji sai ka tura.
  3. Enter your Age ( ka/ki sa shekarunki/ka).
  4. Send (Idan ka/ki sa shekarun zai ce katura).
  5. Enter first name (sai an danna ‘reply’ sannan sai asa sunan mutum).
  6. Enter last name (sai asa suna na biyu wato sunan Baba).
  7. Enter your street name (asa sunan layi shima sai an danna “reply” sai asa sunan layin).
  8. Press send after typing ( sai ki danna send bayan an cike )
  9. Success save / copy ID number ( akwai lambar daza a turo sai mutum ya kwafa  ya ajiye, itace I.D dinsa).

YADDA ZA AYI RIJISTA TA SAURAREN MURYA

  1. Zaa iya sauraro to hanyar sadarwa ta hannu
  2. Zaa zabi yaran da zaa amsa tambayoyin da shi.
  • 1 for English.
  • 2 for Hausa.
  • 3 for Igbo.
  • 4 for Yoruba.
  • 5 for Pidgin.
  1. Danna 1 dan yin rijista da yaran da mutum ya zaba.
  2. Zaa tambayi mai rijister da ya bada wadannan baya nan.
  • Jinsi mace ko naji.
  • Sai sunan mutum.
  • Jahar da kake.
  • Karamar hukuma.
  • Mazaba da sunan unguwa da sauran baya nai.
  • Zaa turawa mutum tha lambar tantan cewa sai a adanata sosai.

GA MASU KORAFI ZASU IYA KIRAN 969 DON SHARE MUSU KUKANSU

LAMBABOBIN  DA  ZAA SA DON YIN RIJISTA

DAWAKIN TOFA

DAWANAU

BAGADAWA CIKIN GARI

*969*17436#

DAWAKIN TOFA

DAWANAU

BAGARMAWA

*969*17437#

DAWAKIN TOFA

DAWANAU

BARZZAGI

*969*17454#

DAWAKIN TOFA

DAWANAU

BAZAZZAGI

*969*17459#

DAWAKIN TOFA

DAWANAU

BOKAWA

*969*17464#

DAWAKIN TOFA

DAWANAU

CEDIN MAI DALA

*969*17473#

DAWAKIN TOFA

DAWANAU

CHEDI MAIDALA

*969*17480#

DAWAKIN TOFA

DAWANAU

DAWANAU CIKIN GARI

*969*17576#

DAWAKIN TOFA

DAWANAU

FAGEN KAWO CIKIN GARI

*969*17606#

DAWAKIN TOFA

DAWANAU

GANA

*969*17657#

DAWAKIN TOFA

DAWANAU

GHANA KABI

*969*17693#

DAWAKIN TOFA

DAWANAU

GWANA KABI

*969*17735#

DAWAKIN TOFA

DAWANAU

JANGARU

*969*17791#

DAWAKIN TOFA

DAWANAU

KABI CIKIN GARI

*969*17805#

DAWAKIN TOFA

DAWANAU

MATA

*969*17999#

DAWAKIN TOFA

DAWANAU

NAKAWO

*969*18031#

DAWAKIN TOFA

DAWANAU

NASARAWA

*969*18032#

DAWAKIN TOFA

DAWANAU

NASSARAWA

*969*18033#

DAWAKIN TOFA

DAWANAU

RINJI

*969*18091#

DAWAKIN TOFA

DAWANAU

RUMFAKU

*969*18099#

DAWAKIN TOFA

DAWANAU

RUNFAKU

*969*18100#

DAWAKIN TOFA

DAWANAU

SABUWAR ABUJA

*969*18126#

DAWAKIN TOFA

DAWANAU

SAJI

*969*18142#

DAWAKIN TOFA

DAWANAU

TUDUN FULANI

*969*18235#

DAWAKIN TOFA

DAWANAU

TUDUN MUNTSIRA

*969*18245#

DAWAKIN TOFA

DAWANAU

UNGUWAR GADO

*969*18303#

DAWAKIN TOFA

DAWANAU

UNGUWAR GADO 'A'

*969*18304#

DAWAKIN TOFA

DAWANAU

UNGUWAR GADO 'B'

*969*18305#

DAWAKIN TOFA

DAWANAU

ZANGO DAWANAU

*969*18466#

DAWAKIN TOFA

DAWANAU

ZANGON DAWANAU

*969*18473#

DAWAKIN TOFA

DAWANAU

ZOGARAWA FAGEN KAWO

*969*18495#

Nature